...Daga Bakin Mai Ita tare da Dalhatu Musa, Nuhu Kansila na Dadin Kowa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.
A wannan kashi na 43, shirin ya tattauna da Dalhatu Musa, wanda aka fi sani da Nuhu Kansila na Dadin Kowa, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.
Ɗaukar bidiyo da Tacewa: Abdulsalam Usman Abdulkadir
Tsarawa da gabatarwa: Halima Umar Saleh