...Daga Bakin Mai Ita tare da Ladidi Tubless
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.
A wannan kashi na 42, shirin ya tattauna da da tauraruwar Kannywood Ladidi Tubless, inda ta amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarta.
Ɗaukar bidiyo da Tacewa: Yusuf Ibrahim Yakasai
Tsarawa: Umar Rayyan