Kifayen da suka dinga "tsuwwa" bayan ceto su daga mataccen kogi
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Wasu masu aikin ceto sun yi nasarar ceto wau manyan kifayen whales a gaɓar tekun New Zealand.
Yankin wanda aka fi saninsa da Farewell Spit, ya shahara wajen tunkuɗo kifaye daga cikin ruwa su maƙale a gaɓa.