Mene ne shirye-shiryen hulɗa da kasashen waje na Joe Biden?

Bayanan bidiyo, Mene ne shirye-shiryen hulɗa da kasashen waje na Joe Biden?

Akwai jan aiki a gaban sabon Shugaban Amurka Joe Biden musamman ta fannin hulɗa da kasashen waje. Wane shiri shugaban ya yi, kuma ta wace hanya zai gudanar da shirye-shiryen nasa?