Joe Biden: Wace ce matar shugaban Amurka mai jiran gado?

Bayanan bidiyo, Jill Biden: Wace ce matar shugaban kasar Amurka mai jiran gado?

Ranar 20 ga wannan watan na Janairu ne za a rantsar da Joe Biden a matsayin sabon Shugaban Amurka.

Amma wace ce Jill Biden, wadda da za ta zama matar shugaban ƙasa?

Bari mu yi duba kan abubuwan da muka sani kan da matar Shugaban Amurka mai jiran gado, Jill Biden.