Bidiyo: Halin da birnin da cutar korona ta samo asali ke ciki a yanzu

Bayanan bidiyo, Bidiyon halin da birnin da cutar korona ta samo asali ke ciki a yanzu

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

A yayin da sauran sassan duniya ke ci gaba da fama da annobar cutar korona, birnin da cutar ta samo asali kuwa tamkar an yi ruwa an dauke don an shafe watanni ba a sake samun wanda ya kamu da cutar ba a can.

Mun sake koma wa Wuhan na kasar China don ganin halin da birnin ke ciki a yanzu.