Jacinda Arden: Firaminista mai farin jini bayan goyon bayan Musulmai
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Jacinda Ardern ta haihu a lokacin da take karagar mulki a karonta na farko a matsayin firaministar New Zealand.
Ta kuma nuna tausayi da goyon baya ga Musulman da ɗan bindiga ya yi wa kisan kiyashi a masallaci a birnin Christchurch, sannan ta jagoranci ƙasar wajen ayyana ta a matsayin wacce ta fatattaki annobar cutar korona.
A yanzu ta samu nasarar sake lashe zaɓe a ƙarƙashin jam'iyyarta ta Labour. Ku kalli biidyon nan don ganin yadda ta samu nasarorinta.
Wasu ƙarin labarai da za ku so ku karanta