Ventilator: Rundunar sojin saman Najeriya ta kera na'urar numfashi ta cutar korona

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Wannan bidiyo ne na yadda rundunar sojin saman Najeriya ta kera na'urar numfashi ta cutar korona.