Ventilator: Rundunar sojin saman Najeriya ta kera na'urar numfashi ta cutar korona

Bayanan bidiyo, Rundunar sojin saman Najeriya ta kera na’urar taimaka wa numfashi.

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Wannan bidiyo ne na yadda rundunar sojin saman Najeriya ta kera na'urar numfashi ta cutar korona.