Buhari ba ya daukar shawara in ji Bashir Tofa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

A wannan bidiyon tsohon dan takarar shugabancin Najeriya a 1993 Bashir Tofa ya koka cewa Shugaba Buhari ba ya daukar shawara.