Hotunan ɓarnar da hare-haren Iran suka yi kan sansanonin sojin Amurka
Hotuna na ci gaba da bayyana na yadda baƙin hayaƙi ke tashi bayan harin ramuwar gayyar Iran kan sansanonin sojin Amurka da ke Gabas ta Tsakiya.
An ɗauki wasu daga cikin hotunan cikin dare, wasu kuma da safe a ƙasashen Bahrain da Haɗaɗdiyar Daular Larabawa.