Rufewa,
Masu bibiyarmu a wannan shafin a nan muka zo ƙarshen kawo muku labarai da rahotanni kai tsaye, sai kuma gobe Alhamis idan Allah ya kai mu za mu ci gaba da kawo muku wasu labaran.
Ga wasu daga cikin labaran da muka wallafa a wannan shafin:
- Biden ya isa Majalisar Tarayyar Amurka don rantsar da shi
- Baƙi na ci gaba da halartar wurin bikin rantsar da Joe da Kamala
- An rantsar da Kamala Harris a matsayin mataimakiyar shugaban Amurka
- An rantsar da Joe Biden a matsayin shugaban Amurka na 46 mai cikakken iko
- Joe Biden ya wallafa saƙon Twitter na farko bayan zama shugaban ƙasa
- Harris ta yi wa Pence rakiya
- Buhari ya yi wa Biden da Harris murna
Za ku iya duba ƙasa domin karanta waɗannan labaran da ma wasu muhimmai.