Yadda giwaye suka yi ƙaura daga gandun daji zuwa ƙauye a Thailand

Bidiyon yadda giwaye suka yi ƙaura daga gandun daji zuwa ƙauye a Thailand sakamakon rashin samun masu zuwa yawon bude ido.