Yadda giwaye suka yi ƙaura daga gandun daji zuwa ƙauye a Thailand

Bayanan bidiyo, Bidiyon yadda giwaye suka yi ƙaura daga gandun daji zuwa ƙauye

Bidiyon yadda giwaye suka yi ƙaura daga gandun daji zuwa ƙauye a Thailand sakamakon rashin samun masu zuwa yawon bude ido.