Kalli barnar da Coronavirus ta yi zuwa yanzu a fadin duniya

Bayanan bidiyo, Bidiyo: Barnar da Coronavirus ta yi zuwa yanzu

Latsa hoton sama ku sha kallo

Annobar cutar Covid-19 wato Coronavirus na ci gaba da durkusar da al'amura a fadin duniya - kamar ayyukan gwamnatoci da wasanni da tattalin arziki da zirga-zirga.

A cikin wannan bidiyon na koyi-da-kanka, Halima Umar Saleh ta zayyano irin barnar da annobar Coronavirus ta yi zuwa yanzu a fadin duniya.

A sha kallo lafiya.

Bidiyo: Abdulbaki Aliyu Jari