Dalilin da ya sa nake son sanya gwanjo – Sadiq Sani Sadiq

Latsa bidiyon sama domin kallo

Daga Bakin Mai Ita: A wannan makon mun tattauna da shaharraren dan wasan Hausa Sadiq Sani Sadiq.

A tambayar da aka yi masa ta farko ko yana da budurwa a Kannywood, sai ya ce "Ba ni da budurwa a Kannywood yanzu".

An kuma tambaye shi game da sirrin aurensa da babbar aminiyarsa a Kannywood da kuma dai wasu tambayoyi da suka shafi rayuwarsa da sana'arsa ta fim.

Bidiyo: Abdulbaki Jari