'Ina shekara takwas mahaifina ya fara yi mini fyade'

Ina shekara takwas mahaifina ya fara yi mini fyade, cewar wata yarinya wadda mahaifinta ya ringa cin zarafinta.