'Ina shekara takwas mahaifina ya fara yi mini fyade'

Bayanan bidiyo, Ina shekara takwas mahaifina ya fara ui mini fyade

Ina shekara takwas mahaifina ya fara yi mini fyade, cewar wata yarinya wadda mahaifinta ya ringa cin zarafinta.