Kalli hotunan yadda aka rusa gidaje a Legas

Tun bayan faduwar wani bene mai hawa uku a unguwar Ita-Faaji a jihar Legas, gwamnatin jihar ta sha alwashin rushe gidajen da ba a gina su bisa ka'ida ba kuma ta fara rushe wasu a ranar Jumma'a.