Kalli hotunan yadda aka rusa gidaje a Legas

Tun bayan faduwar wani bene mai hawa uku a unguwar Ita-Faaji a jihar Legas, gwamnatin jihar ta sha alwashin rushe gidajen da ba a gina su bisa ka'ida ba kuma ta fara rushe wasu a ranar Jumma'a.

Wasu daga cikin gidajen da aka fara ruguewa a yau
Bayanan hoto, Wasu daga cikin gidajen da aka fara ruguewa a yau
Mutane na kwashe kayansu daga gidajen da za a rushe
Bayanan hoto, Mutane na kwashe kayansu daga gidajen da za a rushe
Yayin da ake rugurguje wani gida wanda ba a yi shi da ingantattaun kayan gini ba
Bayanan hoto, Yayin da ake rugurguje wani gida wanda ba a yi shi da ingantattaun kayan gini ba
Jami'an hukumar Legas masu rushe gidajen a bakin aikinsu
Bayanan hoto, Jami'an hukumar Legas masu rushe gidajen a bakin aikinsu
Mutane sun taru suna kallon abin mamaki
Bayanan hoto, Mutane sun taru suna kallon abin mamaki
'Yan unguwar sun yi zugum suna jimami

Asalin hoton, 'Yan unguwar sun yi zugum suna jimami

Bayanan hoto, 'Yan unguwar sun yi zugum suna jimami
Wasu wadanda abin ya shafa suna kwashe kayansu
Bayanan hoto, Wasu wadanda abin ya shafa suna kwashe kayansu
Ana yin rusau din da hannu ne ba da buldozer ba
Bayanan hoto, Ana yin rusau din da hannu ne ba da buldozer ba
Wadanda abin ya shafa suna bakin cikin rusau din
Bayanan hoto, Wadanda abin ya shafa suna bakin cikin rusau din
Jami'ai a bakin aiki
Bayanan hoto, Jami'ai a bakin aiki
Mutane na kokarin kwashe kayansu daga gidajen da ake rushewa
Bayanan hoto, Mutane na kokarin kwashe kayansu daga gidajen da ake rushewa
Legos Demolition
Bayanan hoto, Jami'in hukumar da ke kula da gine-gine ta Legas yana yanka wani daki da aka yi da karfe da injin yanka karfe
Lagos Demolition
Bayanan hoto, Wata mata ta dakko na'urar dumama abinci kafina rusa gidan da ta ke zaune