Kalli yadda matasa ke shan Kodin a Najeriya

Shan Kodin ya zama ruwan dare a tsakanin matasan Najeriya, ba dan magani ba, san dai maye.