Kalli yadda matasa ke shan Kodin a Najeriya

Bayanan bidiyo, Kalli bidiyon yadda matasa ke rububin shan kodin

Shan Kodin ya zama ruwan dare a tsakanin matasan Najeriya, ba dan magani ba, san dai maye.