Abinda ya sa muka gayyaci Buhari majalisa

Dan majalisar wakilan Najeriya Bashir Baballe da ya gabatar da kudurin gayyatar Shugaban Kasar Muhammadu Buhari ya bayyana gaban majalisar ya yi karin bayani bisa dalilin gayyatar.