Abinda ya sa muka gayyaci Buhari majalisa

Bayanan bidiyo, Abinda ya sa muka gayyaci Buhari

Dan majalisar wakilan Najeriya Bashir Baballe da ya gabatar da kudurin gayyatar Shugaban Kasar Muhammadu Buhari ya bayyana gaban majalisar ya yi karin bayani bisa dalilin gayyatar.