Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Kalli ra'ayoyin 'yan Nigeria game da wasikar Obasanjo ga Buhari
Yayin da wasu 'yan Najeriya suke ganin bai kamata Shugaba Buhari ya bi shawarar Obasanjo ta kin sake takara ba, wasu gani suke ya kamata Shugaba Buhari ya bi shawarar Obasanjo