Kalli ra'ayoyin 'yan Nigeria game da wasikar Obasanjo ga Buhari

Bayanan bidiyo, kalli ra'ayoyin 'yan Najeriya game da wasikar Obasanjo ga Buhari

Yayin da wasu 'yan Najeriya suke ganin bai kamata Shugaba Buhari ya bi shawarar Obasanjo ta kin sake takara ba, wasu gani suke ya kamata Shugaba Buhari ya bi shawarar Obasanjo