Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
'Yan siyasa ne kawai ke jin dadin Nigeria'
Wani masanin tattalin arziki na tambayar ko 'yan siyasar Najeriya na ganin abun da 'yan kasar ba sa gani ne ya sa Shugaba Muhammadu Buhari ya ce shi ya gamsu da tattalin arzikin kasar.