Wani otel ne da aka gina a tsakiyar ƙungurim daji.

Akwai mutane da dama da suka bayyana buƙatar kwana a wannan otel din da ke tsakiyar wani daji.