Wani otel ne da aka gina a tsakiyar ƙungurim daji.

Bayanan bidiyo, Otel a dokar daji

Akwai mutane da dama da suka bayyana buƙatar kwana a wannan otel din da ke tsakiyar wani daji.