Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Kalli bidiyon saukar Shugaba Buhari a Kaduna
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sauka a filin jirgin sama na Kaduna bayan shafe kwana 50 yana jinya a birnin London na ƙasar Ingila.
Daga nan ne kuma ya hau jirgin helikwafta inda ya wuce zuwa Abuja, babban birnin kasar.