Daga bakin Mai Ita tare da Hussain Mu'azu Ibrahim

Bayanan bidiyo, Taɓa hoton da ke sama domin kallon bidiyon
Daga bakin Mai Ita tare da Hussain Mu'azu Ibrahim

Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawaƙan fina-finan Hausa da sauran masu ruwa da tsaki a Kannywood kan abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan makon mun tattauna da Hussain Mu'azu Ibrahim, wanda mai tace hoto ne kuma mai shirya fina-finan Hausa a Kannywood.