Yadda Turkiyya ta canza a ƙarƙashin mulkin Erdogan
Yadda Turkiyya ta canza a ƙarƙashin mulkin Erdogan
Yayin da ya rage kwana huɗu zaɓen shugaban ƙasa a Turkiyya, shugaba mai ci Recep Tayyip Erdogan, yana fuskantar adawa mafi zafi a tarihi.
Zaɓen jin ra'ayin jama'a ya nuna cewa shugaban na fuskantar gagarumar adawa daga wajen babban abokin karawarsa, Kemal Kilicdaroglu.
Ko wanne irin tasiri Shugaba Erdogan ya kawo a tsawon mulkinsa na shekara ashirin a Turkiyya?



