Mutane na kan layin ƙuri'a duk da ruwan saman da ake sheƙawa

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama doimin kallon bidiyon
Mutane na kan layin ƙuri'a duk da ruwan saman da ake sheƙawa

Masu kaɗa ƙuri'a suka jajirce a kan layin zaɓe duk da mamakon ruwan sama da ake shekawa a wasu sassan Benin babban birnin jihar Edo.

Mutanen sun riƙa amfani da lema yayin da wasu ke fake wa ƙarƙashin rumfuna domin jiran kaɗa ƙuri'unsu.

Nan ƙasa wata rumfar zaɓe ce da masu kaɗa ƙuri'ar ke bin layi cikin ruwan saman domin gudanar da zaɓen.