Tinubu na fifita Arewa - Shettima

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Tinubu na fifita Arewa - Shettima

Kashim ya yi watsi da zargin da wasu ƴan ƙasar ke yi wa gwamnatinsu na nuna ɓangarenci musamman wajen rabon muƙamai, inda ya ce hakan siyasa ce kawai."

"Ministoci 46 ne amman 24 daga arewa ne, manyan shugabannin ma'aikatun gwamnati waɗanda suke da amfani ga arewa, kamar fannin tsaro, da fannin ilimi da noma dukkansu daga ɓangaren arewacin ƙasar suke."

Mataimakin shugaban ƙasar ya ce shugaban ƙasar na fifita arewa idan aka yi la'akari da sabuwar hukumar kula da dabbobi da shugaban ƙasar ya samar saboda ƴan arewa su amfana ne.