Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Amsoshin Takardunku
Amsoshin Takardunku
Shin wacce ƙasa ce tafi samun girgizar ƙasa a duniya?
Sanna me ke janyo cutar shanyewar ƙafafuwa ga ƙananan yara?
Duka a cikin shirin Amsoshin takardunku wanda Ahmad Inuwa Fagam ya gabatar