Amsoshin Takardunku

Bayanan sautiLatsa lasifikar da ke sama don sauraron shirin
Amsoshin Takardunku

Shin wacce ƙasa ce tafi samun girgizar ƙasa a duniya?

Sanna me ke janyo cutar shanyewar ƙafafuwa ga ƙananan yara?

Duka a cikin shirin Amsoshin takardunku wanda Ahmad Inuwa Fagam ya gabatar