Mahangar Zamani: Muhimmancin zama lafiya tsakanin uwargida da amarya
Mahangar Zamani: Muhimmancin zama lafiya tsakanin uwargida da amarya
Yayin da ake ci gaba da muhawara kan wadda ta fi "capacity" tsakanin uwargida da amarya, shirin Mahangar Zamani na wannan makon ya gayyato matashi Saleem Goje da matansa biyu, waɗanda ke zaune tare tamkar 'yanbiyu.
Sun bayyana mana sirrin zaman nasu a lokacin da ake yawan alaƙanta zaman kishi a matsayin mai cike da rikici.
Ku latsa nan domin kallon cikakken shirin a tasharmu ta YouTube.



