Kun san abin da ke jan manyan ƴan ƙwallon duniya zuwa Saudiyya?
Kun san abin da ke jan manyan ƴan ƙwallon duniya zuwa Saudiyya?
Manyan ƴan wasan ƙwallon ƙafa na duniya - kamar Cristiano Ronaldo da Karim Benzema sun koma taka leda a babbar gasar kulab-kulab ta Saudiyya.
Baya ga su akwai kuma wasu shahararrun ƴan wasan da suka koma Saudiyyar daga Turai.
Shin mene ne ke jan hankalin manyan ƴan wasa suna komawa Saudiyya?



