Kalli garin da ƴaƴa ke tono gawar iyaye da kakanni domin sake musu wanka
Kalli garin da ƴaƴa ke tono gawar iyaye da kakanni domin sake musu wanka
A lardin Arewacin Sumatra na ƙasar Indonesiya, al'ummar Batak na yin taron Mangongkal Holi, wata al'ada inda mutane ke taruwa su haƙo rage-ragen ƙasusuwan iyaye da kakanni tare da sauya musu waje domin ɗorewar tarihin tsatsonsu.