Abin da ya kamata ku sani kan sabbin dokokin canjin kudi na Najeriya
Abin da ya kamata ku sani kan sabbin dokokin canjin kudi na Najeriya
Babban Bankin Najeriya ya fitar da sabbin tsare-tsare kan canjin kuɗi a ƙasar. Sai dai da dama ba su san mene ne waɗannan tsare-tsare ke nufi ba ga al'umma da kuma tattalin arziƙin ƙasar. Wannan bidiyo ya muku bayani dalla-dalla.

Asalin hoton, Getty Images