Yadda ma'aikatan BBC Hausa ke gudanar da aikin zaɓe a ofishinmu na Abuja

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Yadda ma'aikatan BBC Hausa ke gudanar da aikin zaɓe a ofishinmu na Abuja

Ga yadda aiki ke gudana a ofishin BBC Hausa da ke Abuja domin kawo muku duk abubuwan da kuke son ku sani game da zaɓen Najeriya na 2023.