Ku San Malamanku tare da Sheikh Hamma Adama Biu

Bayanan bidiyo, Latsa hoton sama ku kalli bidiyo:
Ku San Malamanku tare da Sheikh Hamma Adama Biu

Filin Ku San Malamanku Tna wannan makon ya ji tarihin rayuwar Sheikh Hamma Adama Biu mazaunin jihar Borno da ke arewacin Najeriya.

Malamin ya yi karatu a wurare da dama ciki har da wajen mahaifinsa, kafin ya shiga Jami'ar Maiduguri.

Ya shaida wa BBC cewa ya fi ƙwarewa a fannin nazarin addini da tarihin Musulunci, sannan yana yawan samun tambayoyi daga mutane game da tazarar iyali, da mu'amala tsakanin ma'aurata.

Ku San Malamanku Tare Da Sheikh Hamma Adama Biu