Tanadin da hukumar zaɓen Najeriya ta yi wa masu buƙata ta musamman

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Tanadin da hukumar zaɓen Najeriya ta yi wa masu buƙata ta musamman
...

Asalin hoton, Getty Images

Yayin da al'ummar Najeriya ke shirin zuwa rumfunan zaɓe domin kaɗa ƙuri'a a zaɓen shugaban ƙasa da na ƴan majalisar dokokin tarayya, Hukumar Zabe mai Zaman Kanta (INEC) ta bayyana wa al'umma irin tanadin da ta yi wa masu buƙata ta musamman.

Jami'ar hukumar, Zainab Aminu ta yi wa BBC Hausa ƙarin bayani.