...Daga Bakin Mai Ita tare da Salma ta shirin Kwana Casa'in
...Daga Bakin Mai Ita tare da Salma ta shirin Kwana Casa'in
A wannan mako cikin shirin ...Daga Bakin Mai Ita mun kawo muku tattaunawa da A'isha Saleh Kyari wadda aka fi sani da Salma ta shiri mai dogon zango na Kwana Casa'in.