Daga Bakin Mai Ita tare da Bilki mai abinci ta shirin Dadin Kowa
Daga Bakin Mai Ita tare da Bilki mai abinci ta shirin Dadin Kowa
Daga Bakin Mai Ita na wannan makon ya karbi Bilki mai abinci ta shirin Dadin Kowa, wadda sunanta na gaskiya Fa'iza Abdullahi.
Matashiya ce da aka haifa a Jihar Bauchi a Jalam, kuma ta fara sha'awar fina-finan Kanneywood ne bayan yawan kallo da take yi.
Kuma daɗin kowa shi ne fim ɗinta na farko da ta fara kuma ya fara haskakata.
Ga dai ƙarin bayaninta.....



