Abubuwan mamaki huɗu a tarihin zaɓen Birtaniya

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Abubuwan mamaki huɗu a tarihin zaɓen Birtaniya

An fara zaɓen gama-gari a Birtaniya ne a shekarar 1708, amma zaɓen na baya ya sha bamban da irin na yanzu.

Ko kun san cewa a baya mutane kan riƙa jifan ƴan siyasa na Birtaniya da mushen maguna da karnuka?