Gurɓacewar iska a Kano ta kai matuƙa
Gurɓacewar iska a Kano ta kai matuƙa
Birnin Kano daya ne daga cikin manyan biranen Najeriya da kefuskantar gurbacewar iska mafi muni da ba a taba gani ba a tarihi.
Gurbacewar ta zarce mizanin da Hukumar Lafiya ta Duniya ta kayyade na mafi muni a cikin awa ashirin da hudu da za a iya samu.
Wannan al'amarin na haddasa larurar numfashi da zuciya ga wasu mutane.
A ‘yan kwanakin nan ana fama da tsananin zafi da kadawar iska mai zafi a sassan birnin na Kano, wanda ya kasance cibiyar kasuwancin arewacin Najeriya.
Karanta cikakken labari a nan: Me ke kawo gurɓacewar iska a Kano?




