Mene ne gaskiyar batun dokar lefe ta jihar Kano?

Bayanan bidiyo, Latsa nan domin kallon wannan bidiyo
Mene ne gaskiyar batun dokar lefe ta jihar Kano?

Gwamnatin jihar Kano ta yi bayani ƙarara kan tanade-tanaden dokar aure da take ta janyo muhawara a jihar da sauran shafukan sada zumunta.

Gwamnatin Kano ta bakin kwamishinan shari'a na jihar Barista Haruna Isa Dederi ta ce tabbas akwai dokar da ta yi bayani dalla-dalla kan yadda ya kamata mutane su riƙa gudanar da auratayyarsu a jihar.

Ga dai ƙarin baynin da ya yi wa BBC....