Wane hali ake ciki a Benue?

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Wane hali ake ciki a Benue?

Wane hali ake ciki a Benue yanzu kuma wane mataki gwamnati ke ɗauka domin kawo ƙarshen rikice-rikicen?

Rikicin jihar Benue na ci gaba da ɗaukar hankali a Najeriya, musamman yadda matsalar ke haddasa asarar rayuka da dukiyoyi masu yawa.

Samu ƙarin bayani a cikin bidiyon da ke sama.