Zaɓen Kogi: Za mu taka wa masu aniyar tayar da hargitsi birki
Zaɓen Kogi: Za mu taka wa masu aniyar tayar da hargitsi birki
Yayin da ake gudanar da zaɓen gwamnan jihar Kogi a ranar Asabar, DIG Habu Sani ya yi mana ƙarin bayani game da manyan matakan tsaron da aka ɗauka domin tabbatar da cewa an yi zaɓen ba tare da wata matsala ba.